To sign my guestbook, you need to signin first. | |
Danfari87 Guestbook![]() How lovely it's to be honest and humble so good & treu How lovelyit's to be humane and hardworking so good and treu How lovelyit's to be harmonious and honourable so good and true How noble to crown all with faith in God Ho-HU-HU-Hu-Ha-Ha-Ho! ![]() If u see someone who slips, slides and falls neither hoot nor laugh rush,dash as he falls raise him up. With love God bless, he will say Thank you with smile Respect you all the way Bid you well and bye Love you anyday.......... ![]() *** MAI RUQIYYA***Wani mai ruqiyya ne zai cirema wata aljanin da ya zaunar da ita, akariketa.Bayan ya karanto ayoyi masu zafi, sai aljaninyace ''wayyo kana qona ni''sai malamin yace ''to meyasa ka shiga jikinta? ''sai yace ''zan taimaketane''yace wane irin taimako bayan cutar da ita kake''sai yace inaso in taimaka mata ne taci gasarnaira miliyan ashirin na WHO WANT TO BE AMILLONAIRE.Sai malamin yayi qasa qasa da muryayace,''to fita daga jikinta ka dawo jikina''Don't laugh....... Just smile...... Aha i knw u will.... ![]() -- الْحَمْدُ لِلَّهِ @>-- ♥ Don't grieve. Anything you lose comes around in another form. ~ Jalaluddin Rumi Rahimahullah ~ *Life is like a coin. Pleasure and pain are the two sides. Only one side is visible at a time. But remember the other side is also waiting for its turn. ![]() "The people u meet by "accident" end up becoming the most important people in your life*****----". ![]() WANI YARO ne... YaKekoya wa watayarinyalissafi (Maths). Tosai ya dinga yin abuna zahiri domin tafahimta sosai.Watarana Sai yasumbace ta sau biyu,yace wannan shinetarawa (Addition), saiitama tasumbace shisau daya, sai yacewannan shine debewa(Subtraction). Sai suka sumbaci juna tare,sai yace wannan shinesau (Multiplication ).Chan sai uban yarinyarya lallabo ya kasheyaron da mari, yakamashi ya turashiwaje,yace wannan shinerabawa (Division) danubanka! ![]() FA, KAWAI SHIRU MUKEE....... Wani Yarone dan masu kudi mai suna Naxeeru, yatashi cikin wadata da kwanciyar hankali, amma baya samun kudi ko kadan agurin mahaifinsa, wannan abu yana bashi haushi, watarana yana tareda abokinsa Naxeefi sai yake masa korafi akan abinda ke damunsa, sai abokinsa yake bashi shawarar idan dai yanason samun kudi to kawai yadinga cewa Munsan komai fa kawai shiru muke, shikenan kuwa sai Naxeeru yatafi gida yana xuwa ya tarar da momynsa, kawai sai yace mata ''munsan komai fa mommy, kawai shiru muke'', kawai sai mom dinsa tace kai! Iy shiru 'dannan, xo nan kar6i wannan, kawai ta bashi dubu biyar, ay kwa nazeeru sai yace au abin hakane, bara shima Dadyn yazo,kawai sai yazo gate ya tsaya, Dadynsa na zuwa yace, ''Dad munsan komai fa, shiru kawai mukeyi,'' kawai sai Dad dinsa yace, kai! Naxeeru iy shiru kar ka bari mominka taji, kawai ya dauko dubu goma yabashi, Nazeeru kuwa yace lalle abin nema yasamu, kamfani yabude, sai kawai yatafi gurin maigadin gidan su yace ''Baba wlh munsan komai,shiru kawai mukeyi''. Kawai sai Maigadin ya rungumeshi yace Nagodewa Allah daka gane nine na haifeka.......... Idan kaine ya zakayi ??? Cox kaima me karantawa munsan komai paaa ...lo ![]() حكمة اليوم لطاعةالله ست خصال نور في الوجه انشراح في الصدر انبساط في القلب سعة في الرزق قوة في البدن محبة في قلوب الناس ![]() In marriage, you will win every battle if you fight it together and you will lose every battle if you fight it against each other.. In good times and bad, remember that your spouse is always your partner and never your enemy! | |
[ < ] [ 11 ] | |